Menene Kasuwa?

 



Kasuwa kalmace da hausawa suke lakabawa gurin(filin) siya da siyarwa, Wanda yakunsa mutane guda biyu da mai siya da mai siyarwa.


Kasuwa Bata amsa sunar ta kasuwa har sai in asamu abubuwa Kamar haka acikin ta:

 

1. Mai siya

 2. Mai siyarwa

 3. Kayan da za'asiya


Inhar badaya daga cikin wadanan abubuwa to tabas baza akira gun da kasuwa bah.


KALA KALAN KASUWANI DAMUKE DASU?


A halin yanzu, zamu iya cewa munada kalan Kasuwan'ni guda biyu ne kachal sai dai kowane akwai wasu nau ika a karkashin sa.


Kasuwan'ni sune Kamar haka:


 1.  Kasuwa ta zahiri: inda mutane zasu iya ziyara da kansu, domin su siyo Kayeyaki su dawo. Wanan kasuwar nada nau'ika da dama.


 2.  Kasuwar yanargizo: wanan kasuce dazaka iya siyaya batare da kaje bah, Zaka iya yine kawai daga naurar waya ko kumfutar ka acikin gida.


Wadanan sune Kasuwan'ni biyu da muke dasu a halin yanzu a Fadin duniya.


tsoffin labarai Sabbin Labarai